Warkar da Theta wani tsari ne na taimakon kai-da-kai, wanda Vianna Stibal ta samar da shi a shekara ta 1994 don a taimaka wa mutane su sauya wani abu da suka yi imani da shi a cikin ransu, wanda yake hana su cim ma burikansu na ɓangaren lafiya da tara dukiya da soyayya.
Developed by StudentB